Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Dalilin Watsi Da Dokar Ba Mata 35% na mukaman shugabanci

Dalilan watsi da dokokin kebe wa mata mukaman shugabanci da sauransu.

NAJERIYA A YAU: Wahalar Fetur A Najeriya: Da Sauran Rina A Kaba

Ainihin abubuwan da suka janyo wahalar man da kuma lokacin da matsalar za ta kare

DAGA LARABA: Yadda ’Yan Siyasa Ke Yada Labaran Karya Don Su Ci Zabe

’Yadda ’yan siyasa ke amfani da labaran kanzon kurege a matsayin makamin yakin neman zabe

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Ke Rayuwa Cikin Kunci

Halin da ’yan Najeriya ke ciki na tsadar rayuwa da raunin tattalin arziki

NAJERIYA A YAU: Yadda Sabuwar Dokar Zabe Za Ta Shafi Zaben 2023

Abin da sabuwar dokar zabe ta kunsa da kuma sauyin da za ta kawo wajen gudanar da zabe, musamman a 2023