Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Daba Ke Juya Akalar Siyasar Najeriya

Nazari kan mumunan tasirin ’yan daba wurin rikita harkokin zabe

NAJERIYA A YAU: Wahalar Man Fetur: Yadda Mutane Ke Yaba Wa Aya Zakinta

Jama’a na dandana kudarsa a yayin da yayin da ’yan bumburutu ke cin karensu babu babbaka.

DAGA LARABA: ‘Yadda Masu Kwacen Waya Suka Kashe Dan Uwana Bayan Sun Illata Ni’

‘Na kusa shekara ba na iya sallah sai da maneji, sannan tashin hankalin da na gani yana hana ni barci.

NAJERIYA A YAU: Abin da Abba Kyari Ya Fada Kafin A Kama Shi

Bayanin zargin fasakwaurin miyayun kwayoyi da ake wa fitaccen dan sanda mai yaki da da masu garkuwa da mutane

NAJERIYA A YAU: Yadda Wayar Hannu Ta Zamo Jinin Jikin Mutane A Yau

Alfanun yawan zama da waya da illolinta idan ta zama wani bangare na rayuwar mutum