Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Tasirin Harshen Koyarwa Kan Neman Ilimi

Shin me bincike ya nuna game da alakar harshen da aka koyar da mutum karatu da kuma fahimtarsa?

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Jarida Ke Rura Wutar Rikici A Najeriya

Yadda ’yan jarida ke canza wa mutane maganarsu, wanda hakan ke rura wutar rikici

DAGA LARABA: Yadda Masu Kwacen Waya Ke cin Karensu Babu Babbaka A Kano

Shiri na musamman da ya bi diddigin matsalar, gano masu aikata laifin, abin da ke sa su, da kuma wuraren da aka fi yi a Kano.

NAJERIYA A YAU: Laifin Wane ne Rashin Damawa Da Matasa A Mulkin Najeriya?

Har yanzu matasan Najeriya ba su fara gani a kasa ba yadda suke so

NAJERIYA YAU: Za a koma biyan kudin haya wata-wata a Abuja

Tsakanin ’yan haya da masu gidajen haya wa zai fi amfana?