Najeriya A Yau: Za A Kashe Duk Wanda Ya Saci Mutum A Filato
Abin da doka ta ce kan halaccin kashe wanda bai aikata kisa ba.
Sabon shirinmu na "podcast"
Abin da doka ta ce kan halaccin kashe wanda bai aikata kisa ba.
Hikimar Buhari ta nada sabon mashawarci kan tattalin arziki kasa da wata 16 kafin saukarsa daga mulki.
Matsalolin da a ke fuskanta a wurin yankar katin zabe da hanyoyin warware su a cikin sauki.
Daya daga cikin manyan Najeriya, Alhaji Bashir Usman Tofa ya kwanta dama a ranar Ranar Litinin 3 ga watan Janairu, 2022
Domin sauke shirin latsa nan Rashin aikin yi a tsakanin matasa a Najeriya na cikin matsalolin da suka yi wa kasar katutu, har ta kai duk gwamnatin da