Najeriya A Yau: Yadda ’yan bindiga ke samun bayanan sirri
Duk lokacin da jami’an tsaron suka kitsa wani matakin sirri sai an samu wanda ya tsegunta wa ’yan bindigar.
Sabon shirinmu na "podcast"
Duk lokacin da jami’an tsaron suka kitsa wani matakin sirri sai an samu wanda ya tsegunta wa ’yan bindigar.
Bitar muhimman al’amuran da suka wakana a Najeriya ta fuskar tattalin arziki.
Dalilin raguwar masu kada kuri’a a Najeriya da bayanin karfin kuri’a da muhimmancin zabe wajen kawo sauyin rayuwa mai ma’ana.
Mahara sun sace yara akalla 700 a makarantu a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya a 2021.
Domin sauke shirin latsa nan Rashin tsaftar muhalli da ruwan sha da abinci na taka muhimmiyar rawa wurin yada cutar typhoid, inji masana. Shirin Najer