Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

Najeriya A Yau: Anya magoya baya za su bari Ganduje da Kwankwaso su daidaita?

Domin sauke shirin latsa nan Batun sulhu tsakanin tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da gwamna mai ci Abdullahi Ganduje na k

Najeriya A Yau: Shin kashe ’Yan Bindiga Zai Magance Matsalar Tsaro?

Domin sauke shirin latsa nan Masana da mahukunta sun sha bayar da Shawarwari kan yadda za a magance matsalar tsaro ta hanyoyi daban-daban. Sai ga shi

Daga Laraba: Karfin Ikon Talakawa A Dimokuradiyyar Gaskiya

Bayanin tsarin Dimokuradiyya da tafiyarta a Najeriya da kuma kasashen da suke morar tsarin.

Najeriya A Yau: Yadda ’Yan Ta’adda Suka Ruguza Ilimi A Arewacin Najeriya

Arewacin Najeriya ya yi kaurin suna wajen tabarbarewar ilimi da kuma yawan yara marasa zuwa makaranta.

Najeriya A Yau: Dalilan ‘rashin yanke wa masu laifi’ hukunci a Najeriya

’Yan Najeriya da dama na mamakin yadda mutanen da suke gani a matsayin manyan masu laifi ke kubuta idan an kai su gaban kotu.