Najeriya A Yau: Yadda ’yan Najeriya ke rayuwa a kan Naira 1000
Yadda ’yan Najeriya ke rayuwan hannu baka, hannu kwarya da Naira 1,000 a rana.
Sabon shirinmu na "podcast"
Yadda ’yan Najeriya ke rayuwan hannu baka, hannu kwarya da Naira 1,000 a rana.
Hanyoyin da karin harajin zai taimaki tattalin arzikin Najeriya da kuma yadda zai shafi rayuwar ’yan kasar kai-tsaye.
Kashi na biyu kan rajin kaunar juna a tsakanin mata da kuma illolin hakan
Masana sun bayyana katobarar da ke ciki bayanan Fadar Shugaban Kasa kan matsalar tsaro
’Yan Najeriya sun furta albarkacin bakinsu a kan halin rashin tsaron da ya addabi kasar.