Najeriya A Yau: Yadda Mata Manoma Za Su Tsere Wa Maza A Bauchi
Mata na ganin idan suka samu tallafin da ya dace, za su wuce takwarorinsu maza a Jihar Bauchi.
Sabon shirinmu na "podcast"
Mata na ganin idan suka samu tallafin da ya dace, za su wuce takwarorinsu maza a Jihar Bauchi.
Mai shekara 24 ta bude shafin domin saukake fahimtar darasin lissafi, wanda ake gani yana da wahala
Yadda aka faro da inda aka kwana a siyasar Kano, da kuma yadda jiga-jigan siyasar jihar suke kawo mata tarnaki.
Wa ke da hannu a irin karin kudin motar haya da ake yi a fadin Najeriya a duk lokacin da bukukuwa suka kusanto?
Cirar kudade da bankuna suke yi daga asusun masu ajiya ya kai ’yan Najeriya bango