Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

Najeriya A Yau: Mene ne Amfanin Ayyana ’Yan Bindiga A Matsayin ’Yan Ta’adda?

Ina dalilin mahawara kan ayyana ’yan bindiga a matsayin ’yan ta’adda a Najeriya?

Najeriya A Yau: Shin ’yan jaridar Najeriya na da kishin kasa?

Wace irin kishin kasa ’yan jaridar Najeriya suke nunawa a yayin gudanar da aikinsu?

Najeriya A Yau: Harin Jirgin Kasa ya ja wa Najeriya asarar N25m a kullum

Illar da datakar da sufurin jiragen kasa zai yi wa tattalin arzikin jama’a da gwamnati.

Najeriya a Yau: Wane tsarin zabe ya fi dacewa a Najeriya?

Tsakanin ’yar tinke da zaben daliget wanne ne ya fi dacewa a Najeriya.

Daga Laraba: Neman mafita daga matsalar watsi da tarbiyyar ’ya’ya (2)

Mummunar fahimta kan sha’anin iyali da kuma mafita daga matsalar lalacewar tarbiyyar ’ya’ya