Najeriya A Yau: Yadda Aka Kashe Mutum 65 A Goronyo
’Yan bindiga sanye da hijabai sun bude wa mutane wuta a kasuwa da asibiti.
Sabon shirinmu na "podcast"
’Yan bindiga sanye da hijabai sun bude wa mutane wuta a kasuwa da asibiti.
Yadda sauke Sheikh Ibrahim Khalil daga shugabancin majalisar ya yamutsa hazo.
Irin bakar wahalar da ’yan Najeriya ke sha a sansanonin ’yan gudun hijira.
Shin an yi bankwana da murdiyar zabe a Najeriya ke nan?
Alhakin waye tabbatar da tarbiyyar ’ya’ya a tsakanin iyaye?