Najeriya A Yau: ’Yan Ta’adda Sun Kafa Sabbin Dokoki A Neja
Sun wajabta aurar da ’yan mata masu shekara 12, sun haramta kai wa hukuma kara.
Sabon shirinmu na "podcast"
Sun wajabta aurar da ’yan mata masu shekara 12, sun haramta kai wa hukuma kara.
Bayan shekara 61, ’yan Najeriya na shakkuna gaskiyar samun ’yancin kasarsu.
Domin sauke shirin latsa nan. Shekara 61 ke nan tun bayan da Najeriya ta samu ‘yanci daga hannun ‘yan mulkin mallaka. Shin a wadannan shek
Domin sauke shirin latsa nan. Yau kusan makwanni hudu ke nan al’ummar Jihar Zamfara na rayuwa ba wata hanyar sadarwa ta waya da sauran sassan duniya.