Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

Abin Da Ya Sa Matasa Ba Sa Rajista Don Yin Zabe

Har yanzu matasa, wadanda suka fi babatu a kan bukatar sauyi, ba sa yankar katin zabe

Yadda Kwaya Ke Kashe Aure Da Ma’aurata

Alakanta wasu matsalolin ma’aurata da shaye-shaye ya sa kiran a yi gwajin kwayoyi kafin aure

Abin da ya sa sai yanzu Buhari ya fara sauya ministoci

A karo na farko a shekara shida, Shugaba Muhammadu Buhari ya yi waje da wasu ministoci

Matsalar Tsaro: Wasu Gwamnoni Sun Ga Uwar Bari

Gwamnatocin jihohin Kaduna da Katsina da Neja da Zamfara sun kuduri aniyar daukar matakin bai-daya

Yadda ’Yan Siyasa “Ke Mayar Da Matasa ’Yan Kwaya”

Ana zargin ’yan siyasa da gurbata wa matasa tarbiyya, da lalata musu makoma