Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

Matsayin Shawarar Shugabannin Siyasa: ‘Yan Najeriya Su Kare Kansu

Shugabannin siyasa a Najeriya na kiran al’ummominsu su kare kansu daga harin ‘yan bindiga

Abin da Ya Faru A Afghanistan Zai Yiwu A Najeriya?

Tun da Taliban ta karbe Afghanaistan ake muhawara a kan ko haka ka iya faruwa a Najeriya

Abin Da Ya Sa Hukumomi Suka Kasa Shawo Kan Kwalara

Cutar amai da gudawa na ci gaba da lakume rayuka, jihohi sun nuna wa NCDC yatsa

Yadda Dokar Hana Fita Ta Jefa Mutanen Jos Cikin Kunci

Gwamna Simon Lalong ya sassauta dokar ta sa’o’i 24 da ya ayyana ranar Lahadi

Yadda Matsalar Shaye-Shaye Ta Zama Ruwan Dare A Najeriya

Domin sauke shirin, Latsa nan Bala’in shaye-shaye ya kai kololuwa tun da har matan aure bai bari ba.  Ko ta yaya za a magance matsalar? Ku saura