Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Yadda Ilimi Ke Ƙara Tsada Yayin Komawar Yara Makaranta

Iyaye na ci gaba da kokawa kan yadda ilimi ke ƙara tsada yayin komawar yara makaranta.

NAJERIYA A YAU: Yadda ake gudanar da bukukuwar Sallar Gani yayin Mauludi

Yayin da ake gudanar da bukukuwan Mauludi a sassa daban-daban a garuruwan Najeriya, wasu yankunan na gudanar da nasu bukukuwar na daban. Ko yaya ake g

NAJERIYA A YAU: Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027

Ko hare-haren da ake kaiwa tarukan ‘yan siyasa manuniya ce ga abun da ka iya faruwa da zaben 2027?

DAGA LARABA: Yadda Matan Da Ke Auren Gwaji Suke Yamutsa Hazo

A kwanan nan an gano yadda wasu mata ke amfani da hanyoyin hana daukar ciki in zasu yi aure don gwaji ko zaman zai cigaba ko akasin haka.

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Da Mutane Zasu Bi Wajen Neman Diyya

Yadda ya kamata mutane su ringa bi wajen neman diyya idan ba ayi musu daidai ba.