Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Iyaye Ke Fuskanta Wajen Tarbiyyan ‘Ya’yan Su

A wannan zamanin, wasu iyaye na fuskantar kalubale wajen tarbiyyan ‘ya’yansu, shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai duba irin wadannan

NAJERIYA A YAU: Ayyukan da fasahar AI za ta iya raba mutane da su a nan gaba

Fargabar da ma’aikata ke yi kan yadda Fasahar zamani ta AI zata iya maye guraben ayyukansu.

NAJERIYA A YAU: Halin Kunci Da Wadanda Hare-haren Ta’addanci Ya Rutsa Da Su Ke Ciki

Halin kunci da damuwa da da wadanda ke fuskantar hare-haren ‘yan ta’adda ke ciki a wasu jihohin Najeriya.

DAGA LARABA: Yadda wasu tsare-tsaren ba da tazarar haihuwa ke yin illa ga mata

Matsalolin da mata ke fuskanta wurin zaben nau’ukan tazarar haihuwa.

NAJERIYA A YAU: Halin Da Muke Ciki Bayan Rasa ‘Yan Uwanmu A Hatsarin Kwalekwale A Sakkwato

Yayin da kalilan daga cikin wadanda abun ya rutsa dasu suka tsira da ransu, wasu da dama sun mutu, a gefe guda kuma an kasa gano inda sauran suke.