NAJERIYA A YAU: Dalilan Karyewar Farashin Hatsi A Kasuwanni
Yadda manoma ke nuna damuwarsu kan karyewar farashin hatsi a kasuwanni
Sabon shirinmu na "podcast"
Yadda manoma ke nuna damuwarsu kan karyewar farashin hatsi a kasuwanni
A wasu jihohin Arewacin Najeriya, masu karɓar fansho suna cikin mawuyacin hali sakamakon ƙarancin kuɗin da ake biyansu duk wata. Wasu daga cikinsu sun
Duk da kara wayar da kan direbobi da fasinjoji da Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) ta ce tana yi, ana kara samun ƙaruwar wadanda ke rasa rayukansu
Shirin Daga Laraba na wannan makon yayi nazari ne kan yadda sinadaran dandanon abinci ke haifar da illa ga lafiyar mutum.
Samun matasan da ke bada gudunmawa ga al’ummominsu abu ne da ba kasafai ake samu ba a wannan zamani.