Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Yadda Damina Ke Shafar Masu Ƙananan Sana’o’i

Yadda damina kan hana wasu harkoki gudana kan jefa wasu mutane cikin wani irin yanayi.

NAJERIYA A YAU: Shekara nawa shugabanni ke bukata don cika alkawuran zabe?

Duk bayan shekaru hudu, Najeriya na kara yin zabe kuma ko wanne lokaci ‘yan takara kan dauki alkawura.

NAJERIYA A YAU: Mummunan Tasirin Rashin Bambance Zazzabin Lassa Kan Lafiyar Al’umma

shin ko kun san illar rashin bambance zazzabin lassa da sauran nau’uka na zazzabi? Ku biyo mu a cikin shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci don

DAGA LARABA: Me Ke Sa Matasa Zama Karnukan Farautar ‘Yan Siyasa A Kafafen Sadarwa Na Zamani?

Shirin Daga Laraba, na wannan makon yayi nazari ne kan alfanun tallata ‘yan siyasa da kuma akasin haka da wasu matasa keyi a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Yadda Ayyuka Suka Ragu A Jihohi Bayan Kudin Shiga Ya Karu

Manazarta dai sun ce ko kafin ƙarin ma ya kamata ya yi a ce ayyukan da gwamnatocin jihohi suke yi sun fi yadda ake gani.