Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Yadda Talauci Ke Hana Shayar Da Yara Nonon Uwa Zalla A Najeriya

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci yayi nazari ne kan yadda talauci da wasu matsaloli ke hana mata shayar da jariransu nonon uwa zalla a watanni s

NAJERIYA A YAU: Me dokar kasa ta ce kan karin wa’adin aiki da Shugaban Kasa ke yi?

Tun bayan karin wa’adin aiki da shugaban kasa Bola Tinubu yayi ga kwanturola Janar na hukumar hana fasa kwauri ta kasa ne dai mutane ke ta tofa

NAJERIYA A YAU: Tinubu ya yi wa Arewa adalci a ayyuka da mukamai — Bayo Onanuga

shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci yayi duba ne kan martanin da mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan kafofin yada labarai Bayo Onanuga yayi

DAGA LARABA: Dalilan al’ummomi na rungumar gwaji kafin aure

Bayan wasu jihohi da suka maida gwajin jini kafin ayi aure doka, a yanzu wasu alummomi da dama suma sun rungumi irin wannan gwaji duk da ba doka bane

NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Dama Da Matan Arewa A Fannin Kimiyya

Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba, har da mazan na kaurace musu.