NAJERIYA A YAU: Abin Koyi Daga Rayuwar Buhari —Makusantansa
Makusantan tsohon shugaban ƙasa Marigayi Muhammadu Buhari sun bayyana wasu abubuwa game da shi waɗanda ba kowa ne ya sani ba.
Sabon shirinmu na "podcast"
Makusantan tsohon shugaban ƙasa Marigayi Muhammadu Buhari sun bayyana wasu abubuwa game da shi waɗanda ba kowa ne ya sani ba.
Matasan Najeriya da dama suna son yin arziki amma ba tare da sun sha wahala ba. Sau da yawa matasa sun fi neman hanya mafi sauki da za ta basu
Duk da amfanin kifi ga lafiyar jikin mutum da kuma samar da kudin shiga masana sun ce ba a amfani da shi yadda ya kamata a Najeriya. Baya ga ba
Mai yiwuwa masu sauraro sun san wani bawan Allah wanda kusan a kullum, kuksan a ko yaushe a cikin nema yake, amma Allah bai kawo ba.. Wasu dai na gani
Yayin da wasu suke ganin Atiku Abubakar yana da ɗimbin magoya baya, wasu kuwa gani suke yi shi ma Peter Obi ba kanwar lasa ba ne.