Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Dalilin da zazzaɓin cizon sauro ba ya jin magani

Zazzaɓin cizon sauro, wato malaria, na cikin cututtuka mafiya shahara da kuma haɗari a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Amfani Da Kafofin Sada Zumunta Wajen Haɓaka Kasuwanci

Yadda ’yan bana bakwai suke amfani zamani wajen neman ƙwace ragamar sana’o’i da kasuwanci ta hanyar amfani da kafofin sada zumunta wajen tallata hajoj

DAGA LARABA: Dalilan Rashin Wutar Lantarki A Wasu Jihohin Arewa

Masu ƙananan sana’o’i suna kallon rayuwarsu da kasuwancinsu suna durƙushewa.

NAJERIYA A YAU: Matsayin Mataimakin Shugaban Ƙasa A Tsarin Mulkin Najeriya?

Ko kun san tanadin da kundin tsarin mulkin ƙasa ya yi game da Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa da ayyukansa da alhakin da ya rataya a wuyansa? Kundin

NAJERIYA A YAU: Me ya sa matsalar tsaro “ta gagari gwamnati” a Najeriya?

Sabuwar kungiyar ’yan ta’adda ta ɓullo a yayin da ake tsaka da fama da hare-haren Boko Haram da ’yan bindiga da kashe-kashe a Filato da Binuwai da was