NAJERIYA A YAU: Dalilan Kamuwa Da Cutar Hawan Jini Da Hanyoyin Magance Ta
Cutar hawan jini na kashe aƙalla mutane miliyan biyu a duk shekara a Najeriya.
Sabon shirinmu na "podcast"
Cutar hawan jini na kashe aƙalla mutane miliyan biyu a duk shekara a Najeriya.
Shirin Najeriya A Yau, zai yi nazari kan ƙalubalen da iyaye ke fuskanta a wannan zamani wajen tarbiyyar ’ya’yansu
Wasu kuwa tambaya suke shin me ya kai ‘yan Arewa har kudancin kasar nan don yin farauta?
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan falalar Sitta Shawwal.
Wani sauyi da watan azumin watan Ramadana ke zuwa da shi shi ne canjin yanayin cimar al’umma.