Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Kunci?

Galibin Najeriya suna rataya alhakin kuncin rayuwar da suke fama da shi kacokan a kan janye tallafin man fetur. Sai dai wasu masana suna ganin idan ma

NAJERIYA A YAU: Shin Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Ƙunci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci za iyi ƙoƙarin warware zare da abawa.

NAJERIAY A YAU: Me Ya Sa ’Yan Najeriya Suka Fara Yanke Ƙauna Da Samun Sauƙi?

Muhawara ta ɓarke a Najeriya bayan sanar ƙarin farashin man fetur a gidan gidajen mai na NNPC, cewa wa zai kare muradun ’yan kasa, ya hana a yi musu h

DAGA LARABA: Shin Da Gaske Ciwon ’Ya Mace Na ’Ya Mace Ne?

Sau da yawa akan samu rashin fahimtar juna a duk lokacin da wata mu’amala ta haɗa mata.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Kawo Rashin Kyautata Wa Kwastoma a Najeriya

A kan hanyoyin warware waɗannan matsaloli tsakanin abokan ciniki shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai tattauna.