Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

DAGA LARABA: Abin da ya sa matan wannan zamani ke ƙin auten talaka

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan matan wannan zamanin na ƙin auren talaka.

NAJERIYA A YAU: Yadda taƙaddama ta kanannaɗe siyasar ƙananan hukumomi a 2024

Duk da cewa an gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu jihohi, zaɓen ƙananan hukumomi na cikin batutuwan da ’yan Najeriya suka fi zantawa a kai a shekarar

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Suka Jure Wa Matsin 2024

Waɗannan manufofi sun haɗa da janye tallafin man fetur da ƙyale kasuwa ta yi halinta a kan darajar Naira da janye tallafin wutar lantarki da sauran su

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Lamari Game Da Harin Sojoji Kan Al’umma A Sakkwato

Ko a bara sai da aka samu jirgin sojin Najeriya ya kai hari kan fararen hula inda ya kashe kusan mutum 100na ƙauyen Tudun Biri da ke Jihar Kaduna

NAJERIYA A YAU: Abin da ya sa ake bikin ‘Boxing Day’ a ranar 26 ga Disamba

Shirin Najeriya A Yau zai yi duba ne kan wannan rana ta Boxing Day domin warware zare da abawa.