Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

DAGA LARABA: Dalilan da wasu darikun Kirista ba sa bikin Kirsimeti

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne don gano dalilan da suka sa wasu ɗarikun Kirista ba sa bikin Kirsimeti.

NAJERIYA A YAU: Dalilin da ’yan sanda ke kama mutane barkatai

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokacin zai yi duba ne kan sahihancin zargin da ake wa ’yan sanda da kama mutane haka kawai

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Suke Haddasa Turmutsutsu A Najeriya

Nazari a kan bin da yake haddasa turmutsutsu a tasakanin ’yan Najeriya, da ma hanyoyin hana shi aukuwa.

NAJERIYA A YAU: Yadda Direbobi Suke Zaman Kashe Wando A Tasha

Wasu direbobin a kwance suke a tasha, a yayin da fasinjoji suke zaune tsawon sa’o’i suna jiran tsammanin motoci su cika

NAJERIYA A YAU: Haɗarin da ke tattare da aiwatar da kasafin kuɗi biyu a lokaci guda

Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari ne a kan yadda aiwatar da kasafin kuɗin bara da na bana a lokaci guda zai shafi rayuwar ’yan ƙasar