Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Zarafin Mata Ya Zama Ƙarfen Ƙafa A Najeriya

Shirin Najeriya a Yau zai yi magana da matan da aka ci zarafinsu da ma mazan da suka ci zarafin matansu don gano bakin zaren.

NAJERIYA A YAU: Ƙuncin da marasa lafiya suke ciki saboda tsadar magani

Tsadar magunguna a asibiti ta sa marasa lafiya da ’yan uwansu sun koma sayen maganin a hannun masu tallan sa a kafaɗa, ko amfani da maganin gargajiya,

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Hana ’Yan Najeriya Fadin Albarkacin Bakinsu

Shirin Najeriya A Yau zai yi duba a kan tanade-tanaden doka a kan ’yancin faɗin albarkacin baki a Nijeriya. Shin me ya sa ake hana ’yan ƙasar faɗin al

NAJERIYA A YAU: ‘Karambanin’ Malamai kan ƙudurorin Harajin Tinubu

Shin karambani ne ya sa malamai tsoma baki a muhawarar ƙudurorin Harajin Tinubu ko neman maslaha ga al’umma?

DAGA LARABA: Abin ya sa ’yan Nijeriya ke kishin ƙabila fiye da ƙasa

Me ya sa ’yan Nijeriya sun fi nuna kishin ƙabilun da suka fito idan aka kwatanta da kishin ƙasar da suke da shi.