Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

DAGA LARABA: Yadda Sinadaran Dandanon Abinci Ke Yin Illa Ga Lafiya

Masana sun bayyana yadda yawan sinadarin dandano ke yin illa ga rayuwar mutane.

NAJERIYA A YAU: Ƙalubalen Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi A Najeriya

Masana da mahukunta na ganin akwai kalubale da dama da suka dabaibaye batun samar da ‘yansandan jihohi a Najeriya. Shirin Najeriya A Yau na wann

NAJERIYA A YAU: Yadda Cutar Zazzabin Lassa Ke Kisa Da Hanyoyin dakile Ta

Halin da ake ciki game da cutar zazzabin lassa da kuma shawarwarin da likitoci ke badawa kan yadda za a guje mata.

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Kamuwa Da Basir Da Hanyoyin Samun Waraka

shirin Najeriya A Yau ya yi duba ne kan cutar basir, abubuwan da ke kawo ta da hanyoyin da za a bi wajen magance ta.

NAJERIYA A YAU: Yadda Azumi Ke Inganta Lafiyar Jiki

Shin ko kun san azumi na iganta lafiyar mutum?