Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan abin da ya hana kawo ƙarshen lalatalayukan dakon wutar lantarki.

NAJERIYA A YAU: Dalilan Durƙushewar Ƙananan Sana’o’i Da Hanyoyin Magance Su

A ganinku mene ne dalilan durƙushewar ƙanana da matsakaitan sana’oi a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Bayan Cikar Wa’adin Da Lukarawa Suka Bai Wa Sakkwatawa?

A yau Juma’a wa’adin da wata sabuwar ƙungiya mai suna Mujahidin — wadda aka fi sani da Lukarawa — ta bai wa al’ummar wasu yankunan Jihar Sakkwato ya z

NAJERIYA A YAU: Me Nasarar Shugaban Amurka Donald Trump Ke Nufi Ga Najeriya?

Irin tasirin da wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Amurka ke yi a Nijeriya

DAGA LARABA: Tarihin Almajirci a kasar Hausa da yadda yake a da

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya yi duba ne kan tarihin almajirci da kuma yadda yake a da can baya.