Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Haƙiƙanin Dalilan Nasarar APC A Zaben Gwamnan Edo

Binciken ƙwaƙwaf a kan iƙirarin shugabannin APC cewa amincewa da salon mulkin jam’iyyar ne ya za mutanen Jihar Edo suka zaɓe ta

NAJERIYA A YAU: Alkiblar Da Edo Za Ta Fuskanta Bayan Zaben Monday Okpebholo

Monday Okpebholo, zababben Gwamnan Jihar Edo ya yi nasara bayan kayar da ’yan Takara 16.

NAJERIYA A YAU: Turka-Turkar Da Ta Dabaibaye Zaben Jihar Edo

Masu fashin baƙi sun nuna fargaba game da yiwuwar samun hatsaniya yayin zaben gwamna da za a gudanar a Jahar Edo ranar Asabar.

NAJERIYA A YAU: Matakan Da Wasu Al’ummomi Suke Ɗauka Don Guje Wa Ambaliyar Ruwa

Wasu al’ummomi a Najeriya sun fara ɗaukar matakan kauce wa asarar da ambaliyar ruwa ka iya haifar musu idan aka buɗe Madatsar Ruwa ta Lagdo da ke Jamh

DAGA LARABA: Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta

Sama da mako guda ke nan bayan komawa makarantu domin fara sabon zangon karatu a kusan dukkanin sassan Najeriya.