Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: Dalilan Kamuwa Da Cutar Hawan Jini Da Hanyoyin Magance Ta

Da yawa mutane basu san dalilan da suke sa ake kamuwa da cutar hawan jini ba, shirin Najeriya A Yau ya yi nazari ne kan dalilan kamuwa da ita da kuma

DAGA LARABA: Halin da zawarawa ke tsintar kansu a watan Ramadan

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi duba ne kan irin halin da zawarawa ke shiga ciki a duk lokacin da azumin watan Ramadan ya zagayo.

NAJERIYA A YAU: Yadda Masu Larurar Ulcer Za Su Gudanar Da Azumin Ramadan Ba Tare Da Matsala Ba

Yadda masu larurar gyambon ciki ulcer zasu gudanar da azumin ramadan ba tare da sun shiga wani hali ba.

NAJERIYA A YAU: Yadda Muka Yi Asarar Biliyoyin Naira A Kasuwar Singa Muna Ji Muna Gani

Irin asarar da ’yan kasuwar Singa da ke Jihar Kano suka tafka sakamakon gobarar da ta tashi ta kwana tana ci.

NAJERIYA A YAU: Ya Kamata Najeriya Ta Samar da Dokoki Kan Amfani da AI?

Amfani da kirkirarriyar basira ta AI yadda bai kamata ba yasa wasu ke ganin ya kamata Najeriya ta samar da dokokin da zasu ringa saka ido kan yadda ak