Darussan rayuwa uku daga labarin Malam Baba (5)
Baban Larai ya saki wani murmushi, sannan ya ambata cewa: “Babu shakka na gamsu da bayaninka, don haka ka ci gaba kawai, ina sauraren ka.”“Madallah.”
Sinadarin Rayuwa
Baban Larai ya saki wani murmushi, sannan ya ambata cewa: “Babu shakka na gamsu da bayaninka, don haka ka ci gaba kawai, ina sauraren ka.”“Madallah.”
Jin haka, sai Baban Larai ya zaro idanu, fuskarsa ta cika da mamaki. ‘Ta yaya zan tattara dukkan al’amurana kuma in gabatar da su duk a cikin rana day
Ya ci gaba da bayaninsa, yana cewa: “Ana kan haka kuma sai dukiyarsa ta fara habaka, sannu a hankali dai ya zama attajiri sosai. Bisa kan haka ya kara
Baban Larai ya ci gaba da bayaninsa da cewa: “Malam, in gajarce maka labari, irin wadannan matsaloli na rayuwa, wadanda ke ci mini tunanin zuciya kuma
Assalamu alaikum ga ma’abuta shafin Sinadarin Rayuwa. Yaya aka ji da dawainiyar al’amuran rayuwa? A wannan makon, mun kalato muku wani labari ne, wand