Sinadarin Rayuwa

Sinadarin Rayuwa

Za mu iya samun nasarar rayuwa daga darussan azumi 01

A yayin da muke tsimayar zuwan watan ibadar azumi, za mu yi tambihi ne, mu ga yadda za mu iya amfani da darussan azumin, wajen inganta da bunkasa rayu

Yadda ya kamata mu kasance a rayuwarmu ta yau da kullum II

Kamar kullum, yau ma dai muna tafe da sallama, assalamu alaikum; ya ku masu bibiyar wannan fili na Sinadarin Rayuwa. Bayan haka, yau kuma ga mu dauke

Shu’umcin da ke tattare da rayuwa

Kamar kullum, ina yi muku sallama, Assalamu alaikum. Ina fatan Allah Ya ci gaba da yi mana jagora bisa al’amuran rayuwarmu ta yau da kullum. Ina fatan

A rayuwa: Mu san hikimar zama da mutum

“dan Audu mutum mugun icce/Shi za ka dasa nai sai yai girma/Kuma yai inuwa tai luf-luf-luf/In ka so shan inuwar ku yi tawaye!” – Marigayi Mamman Shata

Farin kuduri shi ke haifar da farar nasara

Assalamu alaikum, ya ku ma’abuta karanta wannan muhimmin fili na Sinadarin Rayuwa. Yau kuma za mu dauki sabon maudu’i kuma sabon salo, wai kaza ta ji