Sinadarin Rayuwa

Sinadarin Rayuwa

Mu rika tuna abubuwa uku kullum a rayuwa(5)

Baban Larai ya saki wani murmushi, sannan ya ambata cewa: “Babu shakka na gamsu da bayaninka, don haka ka ci gaba kawai, ina sauraren ka.”

Mu rika tuna abubuwa uku kullum a rayuwa(4)

Jin haka, sai Baban Larai ya zaro idanu, fuskarsa ta cika da mamaki.

Mu rika tuna abubuwa uku kullum a rayuwa(3)

“Ana kan haka kuma sai dukiyarsa ta fara habaka, sannu a hankali dai ya zama attajiri sosai.

Mu rika tuna abubuwa uku kullum a rayuwa(2)

“Malam, in gajarce maka labari, irin wadannan matsaloli na rayuwa, wadanda ke ci mini tunanin zuciya kuma suka yi mani dabaibayi; na kasa zaune balle

Mu rika tuna abubuwa uku kullum a rayuwa

Assalamu alaikum ga ma’abuta shafin Sinadarin Rayuwa.