Yadda ’ya’ya 2 ga Sarkin Musulumi suka rasu bayan Karamar Sallah
Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya rasa ’ya’ya biyu na ’yan uwansa a rana guda, kwanaki kadan bayan Karamar Sallah.
Ta'aziya
Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya rasa ’ya’ya biyu na ’yan uwansa a rana guda, kwanaki kadan bayan Karamar Sallah.
A ranar Larabar da ta gabata ce Ministan Kimiya da Kirkire-Kirkire a Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ya rasu.
Daso ta ce babu abin da zai sa daina sana’ar fim don tana tunanin mutu-ka-raba
Marigayi Sheikh Abdul Aziz bin Al Falah ya kasance mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake.
Mahara sun harbe Sakataren Yada Labaran Jam’iyyar APC na Jihar Filato, Sylvanus Namang, har lahira