Ta'aziya

Ta'aziya

Tsohon ɗan majalisa ya mutu yayin kallon wasan Najeriya da Afrika ta Kudu

Tsohon ɗan Majalisar Tarayyar, Cairo Ojougboh ya mutu sakamakon bugun zuciya yayin kallon wasan Najeriya da Afrika ta Kudu.

An yi jana’izar tsohon gwamnan Yobe Bukar Abba a Masallacin Harami

An gudanar da jana’izar tsohon Gwamnan Jihar Yobe, Sanata Bukar Abba Ibrahim a Masallacin Harami da ke birnin Makkah a kasar Saudiyya.

Tinubu ya yi ta’aziyyar rasuwar Bukar Abba

Tsohon Gwamnan ya rasu ne bayan ya sha fama da rashin lafiya.

Kanin mahaifin Abba Gida-gida ya rasu

Marigayi Dan’makwayo, wanda jami’in jinya mai ritaya ne, ya rasu ne bayan ya sha fama da rashin lafiya.

HOTUNA: Peter Obi ya je Kano ta’aziyyar Ghali Na’Abba

Ga hotunan ziyarar ta’aziyyar dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ga iyalan tsohon Shugaban Majalisar Wakila