Fitacciyar mai karanta labaran NTA, Aisha Bello ta rasu
Aisha Bello ta shafe kusan shekara 20 tana karanta labarai a gidan talabijin na NTA.
Ta'aziya
Aisha Bello ta shafe kusan shekara 20 tana karanta labarai a gidan talabijin na NTA.
Babban Liman Masallacin Juma’a na Gombe Muhammad Pindiga shi ya jogaranci sallar
Shugaban ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya.
Bafarawa ya bukaci sojoji su biya diyya da kuma sauyin matsuguni ga iyalan da harin Mauludin Tudun Biri ya shafa
Umar Mika’ilu na BBC, ya bayyana rasuwar Wasila a matsayin babban rashi kasancewar ta zama inuwar mahaifiya a gare su.