Mai kula da Kabarin Manzon Allah (SAW) ya rasu
An yi jana’izar mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake a Masallacin Madina, Agha Abdou Ali Idris Sheikh
Ta'aziya
An yi jana’izar mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake a Masallacin Madina, Agha Abdou Ali Idris Sheikh
Rasuwar Aminu babban gibi ne ga masana’antar Kannywood.
Manyan ’yan Kannywood sauran al’umma sun yi cikar kwari wajen halartar Sallar Jana’izar fitaccen dan Kannywood, Aminu S. Bono a Kano.
An yi jana’izar Samanja da misalin karfe 10 na safe a Masallacin Juma’a na unguwar Kabala Costain da ke Kaduna.
Za a yi jana’izar fitaccen dan wasan kwaikiwayo Samanja Mazan Fama a safiyar yau Asabar a Kaduna bayan ya rasu yana da shekaru 84