Ta'aziya

Ta'aziya

Mace Manjo-Janar ta farko a Najeriya ta rasu

Macen da ta fara kaiwa matsayin Manjo-Janar a rundunar sojin Najeriya, da ma yankin Afirka ta Yamma, Aderonke Kale ta rasu tana da shekaru 84

Sarkin Kano ya je ta’aziyyar basaraken Kasar Ibira a Kogi

Ohinoyi na Kasar Ibira ya koma ga Mahaliccinsa ne yana da shekaru 94 a duniya.

Ta’aziyyar Malam Adamu Fika (1933-2023)

Wazirin Fika, tsohon Shugaban Ma’aikatan Najeriya, kuma tsohon Kwamisihinan Kudi na Jihar Arewa maso Gabas, Malam Adamu Fika ya rasu yana da she

Yau za a yi jana’izar mahaifiyar Sanata Ahmad Lawan

Mahaifiyar tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ta rasu tana da shekaru 86

Dan Majalisar Wakilai daga Sakkwato ya rasu

Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Isa-Sabon Birni daga Jihar Sakkwato, Abdulkadir Jelani Danbuga ya rasu.