Karfe 10 za a yi jana’izar Sheikh Albani Kuri
’Yan ta’adda sun yi wa Sheikh Ibrahim Musa wanda aka fi sani da Albani Kuri kisan gilla a gidansa
Ta'aziya
’Yan ta’adda sun yi wa Sheikh Ibrahim Musa wanda aka fi sani da Albani Kuri kisan gilla a gidansa
Hajiya Aisha ta rasu a ranar Asabar bayan ta sha fama da rashin lafiya a Abuja.
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya mika ta’aziyyarsa bisa rasuwar fitaccen mai wa’azin Musulunci a Jihar Kano kuma tsohon Wazirin Kano
Dan takarar ya rasu bayan ya sha fama da ciwon baya na tsawon lokaci.
Tauraron finafinan Nollywood, Obinna Nwafor wanda aka fi sani da suna Saint Obi ya rasu.