An yi jana’izar Kawu Mala na shirin Dadin Kowa
Marigayin ya rasu sanadiyar ciwon zuciya kamar yadda babban dansa mai suna Anas Aminu ya shaida wa Aminiya.
Ta'aziya
Marigayin ya rasu sanadiyar ciwon zuciya kamar yadda babban dansa mai suna Anas Aminu ya shaida wa Aminiya.
Za a gudanar da Sallar Jana’izar malamin da Magriba, idan Allah Ya kai mu.
Za a yi jana’izarsa a layin Madaka da ke kan tittin Maiduguri da Kano da misalin karfe 2 na rana
Ya rasu yana da shekara 60 bayan gajeruwar jinya
Ranar Litinin za a gudanar da jana’izarsa kamar yadda addinin Musulunci