Buhari ya yi ta’aziyyar mutuwar Pelé
Pelé ya rasu a ranar Alhamis yana da shekara 82 bayan ya sha fama da ciwon daji.
Ta'aziya
Pelé ya rasu a ranar Alhamis yana da shekara 82 bayan ya sha fama da ciwon daji.
Kun san cewa Pele, wanda shi ne dan wasan kwallon kafa da babu kamarsa a duniya, ya koyi murza leda ne a wurin mahaifinsa?
Iya murza ledar Pele ya sa ake kiran sa Sarkin Kwallon kafa, wadda ake ganin ya kawo wa sauyi da salonsa na taka leda mai kayatarwa da ke kama da rawa
Ana ganin Pele a matsayin dan wasan kwallon kafa da ba a taba yin kamarsa ba a tarihi.
Farfesa Obiozor, wanda tsohon jakandan Najeriya ga kasashen Amurka da Isra’ila ne, ya rasu ne sakamakon rashin lafiya.