Allah Ya yi wa dan uwan Dahiru Mangal rasuwa
Mataimakin Shugaban Kamfanin Jiragen Sama na Max Air, Alhaji Bishir Barau Mangal, ya rasu.
Ta'aziya
Mataimakin Shugaban Kamfanin Jiragen Sama na Max Air, Alhaji Bishir Barau Mangal, ya rasu.
Yau kwana arba’in ke nan da rasuwar Binta Suleiman Kayarda (Binta Auwal Suleiman).
Alhaji Shehu Malami — tsohon Sarkin Sudan na Wurno, babbar sarauta a Fadar Sarkin Musulmi — ya rasu a kasar Masar yana da shekara 85
Muhammad Nura, ya ce ya san Mahdi ya dauki nauyin karatun yara fiye da lissafi musamman makafi da guragu da sauransu.
Tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya (ABU) kuma Shugaban Jami’ar Jihar Gombe na farko, Farfesa Abdullahi Mahdi, ya rasu