Ta'aziya

Ta'aziya

Fitaccen malamin Shi’a a Kaduna, Sheikh Badikko, ya rasu

Malamin ya rasu yana da shekara 59 a duniya

Tsohon Babban Limamin Masallacin Quba ya rasu

Sheikh Muhammad Abid ya taba zama Limamin Sallar Tarawih a Masallacin Manzon Allah da ke Madinah.

Kakar Darakta Falalu Dorayi ta rasu

Kakar daraktan ta rasu tana da shekara 110 a duniya.

Jana’izar mahaifiyar abokin takarar Abba Gida-gida

A yammacin Asabar ne aka guddanar da jana’izar Hajiya Rabi Abdullahi a Masallacin Al-Furqan da ke Kano

Sheikh Adam Tula: Malamin da ba a taba irin jana’izarsa ba a Habasha

Jana’izar wani shehun malamin Islama a yankin Oromo ya kasar Habasha ta tara jama’ar da ba taba ganin ta ba a kasar. Shehun Malamin mai suna Sheikh Ad