Ta'aziya

Ta'aziya

Mahaifiyar Babba Dan Agundi ta rasu

Ta rasu a jiya Lahadi da daddare sakamakon gajeriyar rashin lafiya.

Mai Garin Lakwaja ya rasu yana da shekara 80

Alhaji Muhammad Kabir Maikarfi III ya rasu bayan shekara 30 a kan karagar mulki

Allah Ya yi wa hadimin Atiku rasuwa

Barista Abdullahi Nyako, hadimin dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya rasu.

An binne gawar Sarauniya Elizabeth II

An binne gawar Sarauniyar kwanaki 11 bayan rasuwarta.

Fadar Buckingham ta fara zaman makokin Sarauniya Elizabeth II

Sarki Charles III ne ya ayyana zaman makokin ga iyalan gidan sarautar, har sai bayan kwana bakwai da kai mahaifiyar tasa makwancinta.