Ta'aziya

Ta'aziya

Sakatare-Janar na OPEC ya rasu bayan ganawa da Buhari

Muhammad Sanusi Barkindo shi ne dan Najeriya na hudu da ya zama Sakatare-Janar na kungiyar OPEC

Wani dan Majalisar Wakilai ya riga mu gidan gaskiya

Dan Majalisar Wakilai da ke wakiltar mazabar tarayya ta Egor/Ikpoba Okha a Jihar Edo, Jude Ise-Idehen, ya riga mu gidan gaskiya. Dan majalisar ya rasu

Zakaran musabakar Alkur’ani na Duniya ya rasu

Mahaddacin shi ya lashe musabakar Alkur’anin da aka yi a Kasashen Kuwait da Qatar.

Babban dan Farfesa Ango Abdullahi ya rasu

Isah, babban dan Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya

Buhari ya yi alhinin rasuwar Sarkin Kwatarkwashi

Mutuwarsa babban gibi ne da ba za a taba iya cike shi ba.