Mahaifiyar Dadiyata ta rasu
Malama Fatima Abubakar ta rasu bayan fama da rashin lafiya a Asibitin Sojoji na 44 da ke Kaduna.
Ta'aziya
Malama Fatima Abubakar ta rasu bayan fama da rashin lafiya a Asibitin Sojoji na 44 da ke Kaduna.
Ya rasu ranar Asabar yana da shekara 73 a duniya
Justice Christopher ya yanke jiki ya fadi a safiyar Laraba a garin Jos, Jihar Filato
Marigayiyar dai ita ce mahaifiyar babban limamin masallacin Al-Furqan.
Sarkin ya rasu ya na da shekara 130 a duniya.