Jikan Sardauna, Magajin Garin Sakkwato, ya rasu
Alhaji Hassan Danbaba ya rasu bayan rashin lafiyar kwana daya a Kaduna.
Ta'aziya
Alhaji Hassan Danbaba ya rasu bayan rashin lafiyar kwana daya a Kaduna.
Za a yi sallar jana’iza a gidansa da ke unguwar Gafai da ke bayan gidan man AP.
Sarkin na Jama’are ya rasu ne a daren ranar Asabar.
Ya rasu ya bar matan aure da ’ya’ya 10, maza 5 da mata 5.
Gwamnatin India ta ayyana hutun kwanaki biyu na makokin Lata Mangeshkar.