Wasika zuwa ga mahaifina marigayi Malam Muhammad Ango Kanzaure
A ranar Litinin daya ga Fabrairun bara, da Asuba ina shirye-shiryan tafiya, sai na ji ana buga kofar gida ana kirana. Jin ana kiran sunana da yadda na
Ta'aziya
A ranar Litinin daya ga Fabrairun bara, da Asuba ina shirye-shiryan tafiya, sai na ji ana buga kofar gida ana kirana. Jin ana kiran sunana da yadda na
Ranar 1 ga watan Fabrairu, 2014 ’yan bindiga suka bi motar babban malamin, a lokacin yana tare da matarsa da dansa suka bude musu wuta suka kashe su
Dalibin ya yanke jiki ya fadi ne a yayin da yake shirin tafiya Sallar Asuba, wata biyu bayan rasuwar wani dalibi dan ajin karshe
Ministan ya roki Allah Ya sanya Hanifa ta zama mai ceto a lahira ga iyayenta.
Mahaifiyar tasa mai suna Hajiya Murja Bara’u, ta rasu ne a cikin daren Juma’a tana da shekara 85.