Dokta Ahmadu Bamba: Ba rabo da gwani ba…
Dokta Bamba ya ce ilimi ba komai ba ne sai sanin abu a zuciya da kuma gaskata shi a zahiri.
Ta'aziya
Dokta Bamba ya ce ilimi ba komai ba ne sai sanin abu a zuciya da kuma gaskata shi a zahiri.
Ya yanke jiki ya fadi a lokacin da yake tsaka da jagorantar wani taro a ofishinsa
Za a yi jana’izarta a unguwar Mil Tara da ke Jihar Kano.
Tsohon ministan ya rasu ne a ranar Laraba yana da shekara 87 a duniya.
Sheikh Pantami ne ya jagoranci tawagar da ta je jajanta wa daukacin al’ummar Kano.