Da dumi-dumi: Sheikh Ahmad Bamba ya rasu
Za a yi jana’izar malamin a masallacinsa da ke unguwar Tudun Yola, bayan sallar Juma’a.
Ta'aziya
Za a yi jana’izar malamin a masallacinsa da ke unguwar Tudun Yola, bayan sallar Juma’a.
Za a yi sallar jana’izarsa a Fadar Sarkin Rano a safiyar ranar Juma’a.
An yi jana’izarsa tare da binne shi a Jihar Kano.
Janar Wushishi ya rasu yana da shekara 81 a Landan, inda yake kula da lafiyarsa
Tsohon alkalin Kotun Kolin Najeriya, Mai Shari’a Bolarinwa Babalakin ya rasu