Ta'aziya

Ta'aziya

Tawagar Shugaban Kasa ta halarci jana’izar Sani Buhari a Kano

Buhari ya ce jaruman maza irinsu Sani Buhari sun samu nasara ta hanyar jajircewa da aiki tukuru.

Babbar matar Sarkin Ningi ta riga mu gidan gaskiya

Sarkin Ningi ya aure Hajiya Hama tun a shekarar 1952

An yi jana’izar matar Sarkin Katsina, marigayi Alhaji Kabir Usman

Marigayiyar ita ce matar mahaifin Sarkin Katsina na yanzu.

Angon Disamba: Yadda rasuwar matashi ta girgiza mutanen Facebook

Matashin ya rasu ne kasa da mako uku kafin lokacin bikinsa.

Yadda aka yi jana’izar Sani Dangote, kanin Aliko Dangote

Sarkin Kano, manyan attajirai da ’yan siyasa sun halarci jana’izar Alhaji Sani Dangote